Trending Now
Labarai
Wutar lantarki ta katse a wasu sassan Amurka saboda guguwa
Aƙalla gidaje da shaguna 600 ne suka rasa wutar lantarki a Amurka sakamakon wata mummunar guguwa da ta auka wa ƙasar.
Ko sojojin Venezuela za...
Wassanni
Ketare
Gwamnan California ya caccaki hare-haren da Amurka ke kai wa yankin...
Gwamnan jihar California ya caccaki Amurka kan munanan hare-haren da kasar ke kai wa kan jiragen ruwa da take zargin ana fataucin miyagun ƙwayoyi...
Iran Ta Katse Intanet Yayin Zanga-Zangar Adawa
An shiga rana ta biyar da gwamnatin ƙasar Iran ke ci gaba da katse intanet a faɗin ƙasar, a daidai lokacin da ake ci...
ManYan Labarai
Afirika
Musulmai ne suka fara fuskantar matsala ta hanyar hare-haren Boko Haram a Nijeriya –...
Shugaban ƙungiyar Tarayyar Afrika (AU), Mahmoud Youssouf, ya ce babu wani kisan kiyashi da aka yi wa Kiristoci a arewacin Najeriya, yana mai jaddada...
ECOWAS zata buɗe babban taron ƙoli a yau Lahadi.
Shugabannin ƙasashen Ƙungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka ECOWAS sun hallara a birnin Abuja don buɗe babban taron ƙoli da za’a fara a yau...
EFCC ta tsare tsohon ministan ƙwadago, Chris Ngige
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, ta tsare tsohon ministan ƙwadago kuma tsohon gwamnan jihar Anambra, Chris Ngige.
Mai magana da yawun Ngige,...
Yadda mayaƙa ke sabonta salon kai hari da jirage marasa matuƙa a Najeriya da...
Ƙungiyoyin masu iƙirarin jihadi na ƙara yawan ahare-haren da suke kaiwa ta hanyar amfani da jirage marasa matuƙa a Najeriya da ƙasashen Yammacin Afirka.
Wannan...
Dubban mutane sun rasa muhallansu sakamakon ambaliyar ruwa a Mozambique
Dubban mutane sun rasa muhallansu sakamakon ambaliyar ruwa a Mozambique
Dubban mutane ne suka rasa muhallansu sakamakon mummunan ambaliyar ruwa a Mozambique lamarin da ya...































